Library and information science program.

Library and information science program.
Assalamu alaikum warahmatullah.
Bayan tsawon Hutu da muka tafi akan wannan program din yau insha Allah,mun samu damar cigaba daga inda muka tsaya.
A INA LIBRARIAN YAKE AIKI
Shidai librarian mafi yawan inda suke samun aiki ya ta,allaqa ne a tatiary institutions ko library sectors ko universities, musamman anan kasarmu nigeria, sabida mafi yawa sauran sectors baifi sudauki librarian 1ko 2 ba.
A duk wata tatiary institutions daka sani akwai librarians masu yawan gaske,
kuma shugaban librarian a tatiary institutions shine na 3 a matakin girma na duk wata tatiary institutions ko universitites a Nigeria,
Librarian a tatiary institutions suna aikine karkashin academic.
Zaka samu aduk cikin library akwai librarian dayawa kowa da bangaren da yake wakilta, wani yana circulation, serial,reference, etc
Wani abinda zai sanyaka farin ciki a matsayinka na mai son zama librarian shine .irin damarmakin da sukeda ita wajen ayyuka, kama daga rubuce rubuce, lecture Ring, zuwa seminars, gabatar da bincike na ilimi ,
duk wadannan ayyuka dana lissafama matukar kana maida hankali akan course dinka, cikin sauki zaka samu kanka acikinsu.sannan babu aikin banza aciki.
kowanne magudan kudadene zaka samu.
Ina mai bawa yan uwana dalibai masu bibiyar wannan program din hakuri sakamakon ayyukan da suka fara yimin yawa kuma haryanzu bansamu wadanda zamu hada hannu wajen kawo muku wannan program dinba, hakane yasa dole mu kara wa,adin lokacin da muke kawo mukushi. Yanzu insha Allah wannan program din zai dinga zuwa muku sau 1ne a wata.
Zai dinga zuwa aduk wata asabar ta karshen wata.
Ngd naku a kullum comrd umair kabir
08133614498
31
20 Comments
4 Shares
Like
Comment
Share

Comments