Posts

Showing posts with the label DARUSSAN JAMAI'A

Library and information science program.

Image
Library and information science program. Assalamu alaikum warahmatullah. Bayan tsawon Hutu da muka tafi akan wannan program din yau insha Allah,mun samu damar cigaba daga inda muka tsaya. A INA LIBRARIAN YAKE AIKI Shidai librarian mafi yawan inda suke samun aiki ya ta,allaqa ne a tatiary institutions ko library sectors ko universities, musamman anan kasarmu nigeria, sabida mafi yawa sauran sectors baifi sudauki librarian 1ko 2 ba. A duk wata tatiary institutions daka sani akwai librarians masu yawan gaske, kuma shugaban librarian a tatiary institutions shine na 3 a matakin girma na duk wata tatiary institutions ko universitites a Nigeria, Librarian a tatiary institutions suna aikine karkashin academic. Zaka samu aduk cikin library akwai librarian dayawa kowa da bangaren da yake wakilta, wani yana circulation, serial,reference, etc Wani abinda zai sanyaka farin ciki a matsayinka na mai son zama librarian shine .irin damarmakin da sukeda ita...